wani yaro ya ci karo da macijiya a masai

wani yaro dan shekara biyar ya kadu bayan da ya ga wata makekiyar kasa a salgarsa lokacin da ya je zai yi bahaya, a gidansu da ke southend a essex ta landan.

2017-09-04 08:43:26  

wasu 'yan boko haram sun mika wuya a nijar

'yan kungiyar boko haram da dama sun mika wuya ga hukumomin jihar diffa da ke jamhuriyar nijar.

2017-09-04 08:11:26  

nigeria: 'ba mu ga kayan agaji a kasa ba'

mutanen da bala'in ambaliyar ruwa ya shafa a jihar benue, sun ce ba su ga kayan agaji a kasa ba.

2017-09-04 07:46:22  

yakin duniya na 2: poland za ta nemi diyya daga jamus

ministan harkokin wajen poland witold waszczykowski ya ce gwamnatinsa na son tattaunawa ta musamman da jamus kan neman biyansu diyya ta barnar da jamusawa suka yi musu a lokacin yakin duniya na biyu.

2017-09-04 07:32:57  

na yi shakkar iya sake jagorantar arsenal - wenger

arsene wenger ya yi "shakka" kafin ya sake sanya hannu kan sabuwar kwantaragi da arsenal saboda ba shi da tabbacin zai iya ci gaba da jagorantar kungiyar.

2017-09-04 01:15:57  

ranar lahadi za a rufe gasar hikayata ta 2017

shin ina mata iyayen giji? ga bikin zuwa, masu zanin daurawa sai su matso. sashen hausa na bbc ya sake bude gasar rubuta ƙagaggun labarai ta mata zalla mai taken "hikayata".

2017-09-04 01:07:34  

likitoci masu koyon aiki na yajin aiki a nigeria

kananan likitoci sun fara yajin aiki a najeriya ranar litinin domin matsa lamba ga gwamnati ta kara musu albashi.

2017-09-04 11:56:51  

chelsea ba ta sanya costa cikin 'yan gasar zakarun turai ba

ba sanya diego costa a cikin tawagar da za ta buga wa chelsea gasar zakarun turai ba, a yayin da manchester united ta sanya zlatan ibrahimovic cikin tawagarta.

2017-09-04 11:40:46  

wani soja ya fado daga jirgi mai saukar ungulu a belgium

dakaru na can suna neman gawar wani soja da ya fado daga jirgi mai saukar ungulu lokacin wani atisayen sojin sama a kasar belgium.

2017-09-04 10:11:28  

koriya ta arewa za ta sake harba makami mai linzami

koriya ta kudu ta sanar da cewa ta ga alamun da suka nuna cewa koriya ta arewa na shirin sake gwajin wani makami mai linzami.

2017-09-04 08:08:40  

an soki gwamnatin myanmar kan kisan musulmi

kasashen musulmi a nahiyar asia sun caccaki gwamnatin myanmar saboda gallazawar da sojojin kasar ke yi wa musulmi 'yan kabilar rohingya marasa rinjaye.

2017-09-04 08:02:15  

yarima williams da mai dakinsa za su haifi da na uku

yarima williams da mai dakin sa na shirin sake haihuwa, inda za su haifi da na uku.

2017-09-04 06:49:26  

nigeria: kalli hotunan yadda aka yi hawan daushe a zaria

a ci gaba da bukukuwan babbar sallah, bbc ta tattaro muku jerin hotunan hawan daushen da aka gudanar ranar lahadi a birnin zariya da ke arewacin najeriya.

2017-09-04 12:35:56  

ambaliya: venezuela za ta taimaka wa amurka

venezuela ta ce za ta bayar da agajin dala miliyan biyar domin taimaka wa wadanda bala'in guguwa da ambaliyar nan hurricane harvey ya fada wa, domin sake gina gidajensu a texas.

2017-09-03 08:22:13  

nigeria: 'yan kato da gora ka iya zama annoba bayan murkushe bh

ana nuna fargaba kan makomar 'yan sintirin da ke taimaka wa sojojin najeriya a yakin da suke yi da boko haram.

2017-09-03 08:22:05  

al-shabaab ta kama wani yanki mai arzikin uranium —somalia

somalia ta nemi taimakon gaggawa daga amurka domin ta taimaka wajen hana mayakan al-shabaab aika wa iran sinadarin uranium na hada makamin kare dangi, bayan da ta ce mayakan sun kama wurin da ake da sinadarin.

2017-09-03 07:14:58  

an yi jana'izar tsohon dan wasan hausa, kasimu yero

an yi jana'izar tsohon shahararren dan wasan kwaikwayon hausa, kasimu yero wanda ya rasu a kaduna ranar lahadi, kamar babban dan marigayin ya shaida wa bbc.

2017-09-03 03:37:50  

hotunan abin da ya faru a nigeria a makon jiya

hotunan wasu daga cikin manyan abubuwan da suka faru a sassa najeriya daban-daban a makon jiya.

2017-09-03 03:03:13  

hotunan abin da ya faru a afirka makon jiya

fitattun hotunan wasu daga cikin abubuwan da suka faru a afirka a makon jiya.

2017-09-03 02:59:34  

kun san wurin da har yanzu ake rubuta wasika?

ci gaban zamani ya sa da wuya ake aike da sako ta hanyar rubuta wasika kamar yadda ake yi kimanin shekaru 20 da suka wuce.

2017-09-03 01:45:47  

中国古代文学 Global world news developer online documents developer online toolset Global E-commerce Global world images