'yar nigeria ta shiga jerin mawakan da ke tashe a amurka

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

wata mawakiya 'yar najeriya, simi ogunleye ta kafa tarihi, bayan ta shiga jerin mutanen da wakokinsu ke tashe a jadawalin wakokin da suka yi fice na duniya a amurka.

2017-09-23 09:33:14  

jiragen yakin amurka sun yi shawagi a kusa da koriya ta arewa

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

rundunar sojin saman amurka ta tura wasu jiragen yakinta yin shawagi a sararin samaniyar tekun dake gabashin koriya ta arewa.

2017-09-23 03:55:07  

najeriya: cutar kyanda ta barke a jihar kebbi

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

rahotanni daga kebbi da ke arewacin najeriya sun ce fiye da mutane dari shida sun kamu da cutar kyanda ko bakon dauro a jihar.

2017-09-23 10:40:49  

ba zan fito a fim din da ya ci karo da musulinci ba — hadiza gabon

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

fitacciyar jarumar nan ta fina-finan kannywood hadiza gabon ta ce ba za ta fito a fim din da ya ci karo da addininta na musulinci da kuma al'adunta ba.

2017-09-23 09:58:58  

kotu ta ba ghana gaskiya a shari'a da ivory coast

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

wata kotun kasa da kasa ta yanke hukuncin cewa ghana ba ta keta 'yancin ivory coast ba, sakamakon aikin hakkan mai da take gudanarwa a teku.

2017-09-23 09:58:20  

hotunan yadda 'yan afirka ke wahalar samun abinci

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

yadda al'ummomin afirka ke wahalar samun abinci a duniyar da ke cike da fadi tashi.

2017-09-23 09:21:18  

kun san 'yar siyasar da take kwana uku ba ta yi wanka ba?

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

'yar siyasar ta afirka ta kudu helen zille ta yi kalamin da ya ba mutane mamaki, tana mai cewa kai mai maiko wata alama ce ta nuna matsayi.

2017-09-23 05:26:50  

iran ta yi gwajin sabon makami mai linzami

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

iran ta ce ta yi nasarar gwada sabon makaminta mai linzami kirar khorram shahr, gwaji na baya-bayan nan ya zo 'yan kwanaki bayan shugaban amurka trump ya soki lamirin shirin na iran.

2017-09-23 02:28:22  

facebook zai fallasa bayanan kutsen zaben amurka

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

kamfanin nasa zai mika wa majalisar dattijan amurka bayanan tallace-tallace 3,000 da aka alakanta su da kasar rasha dangane da zaben shugaban amurka.

2017-09-23 02:10:59  

an gano dalibi bayan kwana uku ba ci ba sha

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

an ceto wani dalibi a jihar indiana ta amurka bayan takwarorinsa sun bar shi a baya inda ya shafe kusan kwana uku cur a cikin wani kogon da suke zuwa raye-raye.

2017-09-23 12:51:18  

za a fara koyar da ilimin jihadi a makarantun turkiyya

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

sabbin littatafan makarantun turkiyya sun cire koyar da ilimin cewa halittar dan adam ta sauya ne daga dabba zuwa mutum wato (evolution) an maye gurbinsa da jihadi.

2017-09-23 12:33:26  

ra'ayi riga: ta ya za'a magance matsalar fyade a nigeria?

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

a nigeria matsalar yi wa yara kanana fyade na ci gaba da karuwa a sassa daban daban na kasar.

2017-09-22 04:52:39  

'yan ipob sun maka gwamnatin buhari a kotu

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

jagoran kungiyar ipob mai fafutikar kafa jamhuriyar biafra a najeriya, nnamdi kanu, ya kalubalanci umarnin kotun da ya ayyana kungiyarsa a matsayin ta ta'addanci.

2017-09-22 04:00:24  

messi, ronaldo na cikin fitattun 'yan wasa na duniya na 2017

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

hukumar kwallon kafa ta duniya fifa, ta fitar sunayen wadanda za a zabi fitaccen 'yan kwallo na duniya daga cikin su.

2017-09-22 11:27:32  

nigeria: an kori jami'an kwastam 'kan shigo da makamai'

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

"mu kuma namu jami'an da muka kama su da hannu a ciki tuni muka kore su daga aiki," in ji hamid ali.

2017-09-22 10:34:58  

an hana malamin saudiyya wa'azi saboda cin fuskar mata

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

al hajari ya fara ne da cewa an halicci mata da kankanuwar kwakwalwa, don haka maza suka fi su kaifin fahimta.

2017-09-22 10:08:24  

macen da ta fi kudi a duniya ta mutu tana da shekara 94

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

liliane bettencourt ta yi fama da cutar mantuwa kuma ta mutu ne a gidanta, in ji iyalinta.

2017-09-22 06:14:56  

lukaku ya bukaci magoya baya su daina kyamarsa

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

dan wasan gaba na manchester united romelu lukaku ya ce yana son magoya bayan kulob din su "mayar da hankali kan wani abu" su daina yi masa eho.

2017-09-22 04:58:19  

man united ta ci ribar fam miliyan 581

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

manchester united ta bayar da rahoton cewar ta ci ribar fam miliyan 581 a shekarar 2017, bayan da aka samu karin kudin kallon tamaula ta talabijin.

2017-09-21 04:01:03  

ashe trump bai san wasu kasashen afirka ba?

BBC Hausa - Institutional - Minene RSS?

shugaban amurka donald trump ya nuna cewa bai san wasu kasashen afirka ba bayan da ya ce kasar nambia tana da ingantaccen kiwon lafiya. watakila yana nufin namibia ko gambia ne?

2017-09-21 02:25:57  

中国古代文学 Global world news developer online documents developer online toolset Global E-commerce Global world images